Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

ABubuwa 5 Da MATA Kewa MAZAJEN Dake Gamsar Dasu Ta Wajen Jima'i Kadai ldan tana Yima, To Alama ce

1. Mafi yawan mata masu fanma da matsalar budadden gaba na fama da matsalar rashin rike fitsari, wato digar fitsari. Digar fitsarin zata iya faruwa a lokacinda kika dauki wani abu mai nauyi, ko lokacinda kika yi dariya, tari, ko atishawa. 

Wannan alamace cewa mace nada budadden gaba.Yawan shekaru. yawan haihuwa.

yawan jima'i, tiyatar likita (karin kofa) ko wani rauni a gaban mace, ko tsayawar al'ada (menopause) saboda karancin sinadarin "estrogen" na iya sanya raunin tsokokin farji wanda daga karshe zai iya haddasa budewartsokokin bangon farji masu matse zakari.

2. Hanya ta biyu da zaki iya sanin ko kina da gaba mai fadi itace: ki saka dan yatsanki guda (manuni) cikin gabanki sa'annan kiyi kokarin matse dan yatsan da tsokokin farjinki. Idan har ki gwada yin hakan kuma ya zamanto baki iya jin kina matse dan yatsan da farji to zaya iya zarma kina da babban wuri. Bugu da kari, idan kika saka yatsa 2 ko 3, misali manuninki da kuma yatsan tsakiyar hannnunki (nafi tsawo). kuma baki ji wata alamar bangon farjinki yana matse yatsun ba to yiwuwar itace kina da buddden farji.

3. Idan ya zamanto yana da wuya kamin kiji kololuwar dadi (orgasm)/kawowa lokacin saduwa. 

Yana iya yiwuwa alamar budadden gaba ne. 

Haka kuma, raguwar jin dadi ba kamar daba shima na iya zarma alarmar.

4. Idan ya zamanto mace tana wasa da gabanta domin biyan bukatarta kuma tafi sha awar ta saka wani babban abu a gabanta akan karami wato bata jin dadin karamin abu idan ta saka a farji sai babba. 

shima alamace cewa mace nada
girman farji. A baya munyi bayani da tsoratarwa akan wasa da gaba. Yana da illa ga laiya da ayuwar auren ya mace. Don haka sai kiyaye. 

5. ldan ya zamanto kina shan wahala kamin ki gamsar da mai gidanki wajen jimai ba kamar daba.

6. Idan ya zamanto sai kin nmatse ko hađe Cinyoyin ki biyu sosai sa'annan kike jin dadi jima'i da maigidanki.

Wannan ma yana iya zama alamar budadden gaba. Duk da dai cewa wani lokacin yana iya zamantowa mijin ne keda karamar al'aura. Amma idan kamin haihuwarki babu wannan matsalar sai daga baya to sai ki
Zargi budewar gaba.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba