Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abubuwan da Ango zai fara yi kafin wata 3 auren sa donmin biyawa Amarya bukata

1- ka samu habbatussauda, kustul Hindi, hulba, haltil, jinsen ka hadasu da dan yawa Ka niqasu sai ka dinga shansa kullurm a shayi karmar teaspoon sau 3 a rana ko Kuma kadinga dafa cokali 2 a shayi kamar filas 1 kadinga Sha Kuma abin mahadin kada kasa suger sai dai mazar qwaila ko Zuma Mara hadi.
PLAY ▶️

2- zaka Fara amfani da Maganin sanyi Mai kyau da maganin basur kana Sha lokaci lokaci.
PLAY ▶️


CIKAMAR DA TAKE SA QARFIN JIMAT

Akwai wasu abinci da idan akayi anfani dasu suna sa kuzari ga da namiji misali Kamar su: citta,barkono ayaba,salak,dabino,alaiyahu,albasa,
wanan kamai dasu sukan abinda kakeci idan kana Shirin aure da Bayan aurenka_
PLAY ▶️


CIMAKAR DA TAKE QARA QARFIN MARAINA

Gyada, Garin gero, yayan itaciya, man zaitun, gayyanyaki, wake, Kara's, dankalin hausa,yayan gurji da yayan kabewa da kwai na kazar gida dss

CIMAKAR DA TAKE QARA RUWAN MANIYYI.

Ayava ,tumaturyayan kabewa,gyada da gyadar yarabawa, tafarnuwa, ja fake anfani da wadanan kafin aure da Kurna Bayan aurenka.

CIMAKAR DA TAKE DA JIN DADIN JIMAI.

Citta Mai kwaya, ayaba, gyada, Zurna, lemon Zaki, kubewa dabino busasshe, aya, yayan kabewa da sauranmu.

ABUBUWAN DA ANGO ZAI BARI KOMA YADAINA SHA

Suger, lermon kwalba Dana roba, Shan taba, shangiya, Duk wani nau'in lemo da aka sawa suger ko kafi suger, Dan zaqi, sweetener Duk sai ka barsu idan kanason ka Zama cikakken narmji.

ABUBUWAN DA SUKE SA RAUNIN AZKARI.

Ciwon zuciya, hawan jini, yawan kitse a jiki, kunburin maraina, Rashin samun bacci, qanqancewar maraina, ciwon suger, Shan suger, tunani da yawa dss, wannan matsaloli dana lissafa toh idan kasan kana dasu ka Fara Neman
magani kafin aurenka.

AQARSHE: Ya Kamata lalai maza su tashi tsaye wajen gyara jikinsu kafin aure domin wannan matslaar tana da mutuqar hadari ga rayuwar aurenmu awanan zamanin domin Mata suna yin Sama da wata 6 suna gyara jikinsu da Shan magani kala kala na sanyi da samun nishadi shiyasa ldan baka gyara ba kana kallon matar zata fi qarfinka bazaka iya da ita ba sai dai kabarta cikin qunci da damuwa daga Haka Kurma tafa sarmin rauni da damuwa har ta Fara hango wani nimijin bakai ba.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba