Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abubuwan dake motsawa mata sha'awar su cikin sauku ba tare da Namji ya kusance su ba

Kamar yadda maza sha'awarsu takan motsuwa a lokacin da suka yi arba da jikin mace, haka suma mata sha'awansu ke motsuwa a yayin da suka ga wasu bangarori na halittan maza.

Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha'awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata sha'awarta daga jikin namiji.

Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsa masa sha'awarsa, haka yake da hadari ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara.

Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittanr su dake motsawa matansu sha'awa tun kanmin ma su tabasu barema su san yadda zasu yi amfani dasu, domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata shl'awa, kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu.

Play ▶️

Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare guda goma 10 a jikin maza da suke motsawa mata shawa'a.

Sai dai kamar yadda mukayi bayani a sama, abunda zai motsawa wata matar sha'awa wata bashi bane zai motsa mata ba.

Kowacce mace da irin abunda take son gani a jikin namiji dake bata sha'awa, sai dai cikin wadanan abubuwan da muka lissafa dole ne ka samu guda cikinsu da duk mace zata soshi.

(1) Tsafata- Wasu matan da zaran sunga mijinsu tsaftsaf nan take sai sha'arsa ya kamasu, suji suna son sumbatarsa daga nan kuma sai gado. Tsafta na jiki ga magidanta maza yana da matukar alfanu ga zamantakewarsu na aure.

Mace tana bukatar ganin mijinta ako da yaushe a dan gayensa, babu kaushi ko kirci a kafansa da hannuwansa, yadda idan ya tabata zata ji laushin hannun sa da zai motsa mata sha'awa.

(2) Ado- Matan da yawa sun sha tube mazansu a koma gado bayan sun shirya tsaf sunyi kwalliya da adon fita kasuwa ko aiki komataruka.

Tana gama masa kallon sai taji sha'awarsa ya kamata babu abunda take bukata kuma illi shi, nan take zata warware masa wannan adon nasa domin kwantar da sha'awanta.

3: Gashi- Maza masu baiwan gashi a jiki suna saurin motsawa matansu sha'awa ba kamar maza marasa shi ba.
Gashin kirjin namiji shine abu mafi sha'awa a wajen mata fiye da duk wani gashin dake jikin namiji.

Da zaran mace tayi arba da kirjin da yake da gashi abunda kawai take so shine taji hannunta da yatsunta suna wasa dashi.

Gemu ko saje na jikin maza suma gasu ne dake motsawa mata sha'awa mussamman idan ana tsaftace su, sai dai nazari ya gano mata basu cika son maza masu gashin baki mai tsawo ba.

Mata suna son ganin namiji da gemu ko saje domin akasarin matan hakan na motsa musu sha'awa saboda zumudin da suke dashi wajen son wasa da su.

(4) Kamshi- Kamar yadda yake hadari ne wajen mace mai kamshi ta tinkari mazan da ba muharramanta ba haka shima nanmiji mai yawan amfani da turare mai kamshi yana saurin jawo hankali.

Kadan Daga Cikin Kenan


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano