Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Alamomi guda uku 3 da zaka gane mace tana bukatarka domin ka biya mata bukatar ta

Alamoni3 Da Zaka Gane Budurwa tana Sonka
1.Tanajin kunyar ka.
2, tana cemaka yaya.
3, tana yawan satar kallonka.
Alamomin Da Zaki Gane Saurayi Yana Sanki
1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki.
2, yana yawan maki magana.
3, yana cewa yasU momy.
4, yana tsokanar ki wasa.
5, yana yawan baki kyauta.
6, yana yawan zama kofar gidanku.
7, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance.

HANYOYIN SACE ZUCIYAR MACE
akwai abubuwa da zasu tai makama kasami zucyar masoyiyarka, ka mallaketa.kamar ruqon amana ,alqawari.gaskiya tarairaya,shagwabawa,rarrashi,tausayawa,kula,ka uda kai,da shauransu. Sai abu na 2 sune
KALAMAN SACE ZUCIYA sukuma wadannan wasu dadadan kalamaine da akefurta su ga abar qauna a mabanbanta lokaci ko yananyi.

Dandanon su yafi zuma dadi balle sukari ,sukan sanyaya zuciya ,sukan raunana zuciya ,sukan qarfafa zuciya ,sukan sa a sallamar da zuciya duka ,saboda shauqin su da saka masoyiya cikin

JAZABAR SO DA QAUNA.
bayan kabi hanya ta 1 to sai kabi ta 2 kuma kafara furtawa budurwarka

KALAMAN YABO musali wlh nabila kina matuqar burgeni, sam baki da girman kai, dafatan yayana zasusami irinwannan tarbiyyar. 

ko gaskiya jamila yadda kike mu'amala da qawayenkl yana matuqar ban shawa kin iya zama dasu.

Ko nabila kin san me hurnm wlh kamunkanki yana tabbatar min da nayi zabi nagari. ko, gaskiya ummi ki goda allah,wlh kina da haquri sosai kuma zakiciribarsa . ko hmmm nabil kinsan me ?.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba