Play ▶️
Nonuwan mace yana karawa garkuwar jikinta karfi sannan Kuma wannan nishin da mace take yi na sama sau 60 a minti daya, yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta.
PLAY ▶️
Masana kiwon lafiya sunce, shan Nonuwan mace da kuma tattabashi yana kare Nonuwan nata daga kamuwa da cutar kansar Nono.
Idan kina cikin matan da basa jin dadin kwanciya da Namiji to kisa shi ya dinga matsa miki Nonuwan ki, sannan yayi wasa da kan Nonuwan naki hakan yana saurin motsa shaawar mace ta yadda zata samu gamsuwa a wajan Namijin da yake kwantawa da ita.
Idan mace tana shayarwa tana barin yaron nata yana shan Nonon nata da zarar ya bukaci hakan, idan kuma maigida shima yana sha'awar tanawa
ki bar shi ya tattaba yadda yake so idan sha yake bukata yayi ki bar shi, domin yin hakan samin nasara ne a gare ki.
Amfanin ruwan Nonuwan Mace. ruwan Nonuwan mace yana taimakawa wajan kare mutum daga kamuwa da ciwon Kansa da kuma wajan narkewar abinci.
Sannan a shawarce anason kullum magidanci ya sha ruwan Nonon matar sa domin kare kanka daga kamuwa da cututtuka.
A Wani Bangaren Kuma Akwai launuka daban daban wadanda a dalilinsu ne ma ake iya rarrabe nau'ơ'in ruwan da ke da matsala da kuma mara matsala, gasu kamar haka :
1- White discharge (Vaginal Lubrication) : Akan sami dan farin ruwa kadan yana fita a gaban mace, dab da fara al'ada wannan ba matsala bace.
- Tsinkakken farin ruwa mara Kaikayi da yake fita a gaban mace Yana da amfani na tsaftace gaban mace da tabbatar da lafiyar gaban mace a kowanne lokaci.
Yadda halittun gaban mace take kullum iya kokorin kawar da matattun qwayoyin jiki da sauran qwayoyin cuta dake kwance a gabanta ko bakin mahaifa shi yasa ma cikin gaban mace ba bukatar dole dole a ansaka sabulu an wanketa.
2- Thick White : Farin ruwa mai yauki da kauri kamar majina mafi yawa ana ganin wannan bayan Al'ada da kwana 6 zuwa 10 wannan yana nuni ne da cewa lokacin Ovulation ne (Lokocin da mace tagama kyenkeshe koi) shi ma ba wata matsala ba ce.
3- Blushed deep pink: a likitance mance idan tagama Al'ada, kamar yadda mukai bayani a sama gaban mace tana tsaftace kanta, shine dalilin ganin wannan pink discharge bayan gama al'ada.
Kuma masu sabon ciki sukan yi wannan pink discharge alamace ta ciki shima ba matsala bace
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.
Comments
Post a Comment