Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Asadus Sunah Yayi Tonon Asirin Kaso Casain Na Matan Yanzu Ciko Sukeyi Na Duwawu Da Nonon Roba

Kamar yadda kuka sani a Halin da Ake Ciki Yanzu Wani Sabon salon Cutar Yaudara Samari ya Fito Inda Mata Ke Sanya Ciko Na Duwawu Da Nonon Na Roba 


Wadda A Halin Da Ake Ciki A Satinnan Jaruma Aysha Humairah Ta Fara Tsokaci Kan Lamarin Inda Hakan Yayi Sanadiyyar Jawo Cece Kuce A Kafar Sadarwa 


Bayan Wannan Cece Kuce Ne Sai Wani Malami Mai Sunan Asadus Sunnah Ya Tonon Asirin Yan Mata Dake Yin Wannan Abu Kamar Yadda Zamu Kayo Muku Bidiyan Anan Kasa

Danna Kan Play Din Kasa


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano