Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dan uwa ga yadda zaka magance matsalar inzali dominbkaci durin matar ka

PLAY▶️

Yadda zaka magance matsalar inzali ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa, domin samin ingantaccen kuzari na har abada.
PLAY▶️
Wannan hanya zata magance maka matsalar rauni na saurin inzali da kuma dattin mara.
PLAY▶️
Abubuwan da za'a nema domin hada wannan maganin sune kamar haka: Citta mai kogo da Namijin goro.

Idan an sami wadannan abubuwan ga yadda zaku hada su:

Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goro saia busar da shi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zurma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana, za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa rabin chokali sau biyu a rana, Tsawon sati 2.

Allah ya biya bukata ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba