Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dan Uwa Hanyoyi Da Zaka Bi DominGamsar Da Matarka Ba Tare Da Ta Raina Ba Kan Biyan Bukata Wajen Jimai Ba

A kullum na duniya maza ma'aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya garmsar da matayen nasu a lokacin da sukayi kwanciyar ta jima'i?
Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsar da matansu? Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jirnai domin shine ginsheken zarman aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a samu zaman lafiyan ma'urata ko akasin hakan.

Kalli Bidiyan

Yana da kyau da kuna mahimancin maza su fahimci cewa, duk wata mace tana sha'awar ganin cewa mijinta yana matukar gamsar da ita yayi da suka yi kwanciya ta jimai. 
Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa gamsar da mace a jimaince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko jigatata shine zai iya gamsar da mace.

Mafiya yawan maza basu da illimin sanin cewa mace takan dauki lokaci mai tsawo kamin tayi zuwa kai duk da yake da akwai wasu matan da suke yinsa cikin karamin lokaci. 

Don hakane yake da kyau maza su gabatar da wasanni ga mace kamin su afkamata.

Kamin mace ta kamu, dole ne sal an
tantabamata mata wasu wurare ta hanyar sumbata, wasa da nonuwanta, gabanta da makamantanmsu.

A wannan lokacin ne mace jinin jikinta yake bin ko ina a jikinta daga nan kuma sha'awa ya motsomata harta nemi bukatar mijinta.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba