Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dan Uwa Hanyoyi Da Zaka Bi DominGamsar Da Matarka Ba Tare Da Ta Raina Ba Kan Biyan Bukata Wajen Jima'i Ba

PLAY ▶️

A kullum na duniya maza ma'aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya garmsar da matayen nasu a lokacin da sukayi kwanciyar ta jimai? Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsar da matansu? Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jinai domin shine ginsheken zarnan aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a sarmu zaman lafiyan ma'urata ko akasin hakan.

PLAY ▶️


Yana da kyau da kuma mahimancin maza su fahimci cewa, duk wata mace tana sha'awar ganin cewa mijinta yana matukar gamsar da ita yayi da suka yi kwanciya ta jimai.

Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa garmsar da mace a jima'ince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko
jigatata shine zai iya gamsar da mace.

Play ▶️

Mafiya yawan maza basu da illimin sanin cewa mace takan dauki lokaci mai tsawo kamin tayi zuwa kai duk da yake da akwai wasu matan da suke yinsa cikin karamin lokaci.

Don hakane yake da kyau maza su gabatar da wasanni ga mace kamin su afkamata.

Kamin mace ta kanmu, dole ne sal an
tantabamata mata wasu wurare ta hanyar sumbata, wasa da nonuwanta, gabanta da makarnantanmsu.

Mundin namiji ya jefa matarsa clkin wannan yanayi zai ji dadin yin jimai da ita haka kuma ita kanta matan bazata yi koken rashin gamsuwa bayan an gama, maza masu murza matayensu a lokacin wasannin motsa sha'awa, mazane da suke sa matansu gamsuwa da zuwan kai cikin sauki kuma akai akal.

Kada kayi gaggawar shigar matarka, ka tabbatar ka dauki lokacin kamar mintuna 25 zuwa 30 kana wasa da ita har sai lokacinda tayi laushi da kanta tana bukatar ka shigeta.

Mata da dama dai sukanyi sha awar gani mazansu ne ke tubesu da kansu a lokacin da ake tsaka da wasan, yadda kuma a yayi wasan kana tube mata kayan dake jikinta daya bayan daya kamin kashiga wasa da muhimman wuraren dake motsa mata shaawa.

Da yake bazan yi bayani dalla-dalla na yadda ake wasa da mace da kuma wuraren da ake wasarn dasu ba a wannan shañin, yanada kyau maza su
fahimci cewa ko wace mace da inda ke tayar mata da sha'awarta.

Wata da zaran an soma shan bakinta sha awata ya motsa, wa Kuma wasa da gabanta, wata murza kan Da yake bazan yi bayani dalla-dalla na yadda ake wasa da mace da kuma wwuraren da ake wasan dasu ba a wannan shafin, yanada kyau maza su fahimci cewa ko wace mace da inda ke tayar mata da sha'awata.

Wata da zaran an soma shan bakinta sha'awata ya motsa, wata kuma wasa da gabanta, wata murza kan nonuwanta watama kunnenta kawai za'a taba ta fara diga, dole ne kowani magidanci ya fahimci meke tayarwa matarsa sha'awa a lokacin wasanni.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba