Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Domin cikowar Nonuwanki da karinNiima 'yar uwa kiyi amfani da wannan hadin maganin

PLAY ▶️

Da kudi a ke neman kudi. Idan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.
PLAY▶️

Ambani labarin matan kauye, har bashin kayan mata su ke karba ranar kwanan su. Kurma a wajen mijin su ke samun kudi su biya bashin, harda riba. Ki na yar birni, ba kisan yadda zaki kula da kan ki ba, sai an kwace miji kice "hide my id". Nabi "hide my id" da gudurn tsiya.
PLAY ▶️


Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin amma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan amaryar mai yara 4. Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kuma ta na kula da kanta sosai.
PLAY ▶️

Babu boka, ba malam amma yadda
ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.
Haka wata yar'gayun amarya ta kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. 

Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. Irin masu cewa idan ka gama ka
tashe ni. 

Indai zakiyi abinda ya dace, zakiga abinda ya dace a wajen mijin ki. Mafiya yawan maza su na son a kula da su ta bangaren da na zayyana.

Da kudi a ke neman kudi. ldan mace ta kashe kudi ta gyara kan ta, lokacin da miji zai biya ta uwar kudin da riba baima sani ba.

Ambani labarin matan kauye, har bashin kayan mata su ke karba ranar kwanan su. Kuma a wajen mijin su ke samun kudi su biya bashin, harda riba. Ki na yar birni, ba kisan yadda zaki kula da kan ki ba, sai an kwace miji kice "hide my id". Nabi "hide my id" da gudun tsiya.

Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin amma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan amaryar mai yara 4. 

Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kurma ta na kula da kanta sosai. Babu boka, ba malarm anma yadda ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.

Haka wata yar'gayun amarya ta kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. 

Irin masu cewa idarn ka garna ka
tashe ni. Indai zakiyi abinda ya dace, zakiga abinda ya dace a wajen mijin ki. Mafiya yawan maza su na son a kula da su ta bangaren da na zayyana.

Akwai wata amarya, su 4 ne wajen mijin arnma duk inda zai tafi, da ita yake tafiya. Ko ya tafi babu ita, zai sa ta hau jirgi ta biyo shi. Na takaice mu ku, har siyan kwanan sauran matan ya nayi ya bawa wannan arnaryar mai yara 4.

 Dalili kuwa shine tasan kan tsiya, sannan kurma ta na kula da kanta sosai. Babu boka, ba malam amma yadda ta dama haka kowa ya ke sha a gidan.

Haka wata yar'gayun amarya ta kwace mijin a hannun wata yar Hausa. Da yake amaryar ta gano mijin na son kwanciya, haka ta dinga sakin jiki har saida ta mallake shi. 

Gaba daya ya tsani uwargidan nan, kuma laifin ta daya, ba ta iya kwanciya ba. Irin masu cewa idan ka gama ka
tashe ni.

Indai zakiyi abinda ya dace, zakiga abinda ya dace a wajen mijin ki. Mafiya yawan maza su na son a kula da su ta bangaren da na zayyana.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba