Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah

Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah
PLAY ▶️

Idan kina so har ki tsufa Mijin ki yana jin dadin matsa nonon ki, kalli video domin ganin yadda ake

PLAY ▶️

Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam:

Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da Carotenoids.

Play ▶️

A sakamakon wannan sunadarai da karas ya kunsa, ga cututtuka takwas da yake kawarwa:

1. Taimakawa wurin kiyaye kamuwa da ciwon daji (kansa):

Karas na dauke da sinadarai masu yawa da masana ke kira ‘Phytochemicals’ da ke yaki da cutan daji. Wasu daga cikin sinadaren sun hada da beta-carotene da sauransu.

Wadannan sinadaren na karfafa garkuwar jiki

Masana sun kuma gano karas na iya maganin Leukemia da kare yiwuwar kamuwa da ciwon daji na baki.

2. Inganta Lafiyar Ido Sinadarin Vitamin A yana taimakawa idanu su rika gani tangaran kuma karas na dauke da Vitamin A masu yawa. Idan mutum ya rasa Vitamin A na lokaci mai tsawo, yana iya fara samun da ganinsa.

3. Gyara fatan jiki Karas na dauke da sinadarai masu yawa da ake kira ‘carotenoids’. Binciken kimiyya ya nuna cewa ‘ya’yan itatuwa da ganye suna dauke da sinadarai na ke inganta lafiyar mutum ya kuma haskaka fatarsa ya.

Sai dai cin karas din fiye da kima yana iya haifar da matsala mai suna ‘carotenosis’ da ke saka fatar mutum tayi haske da yawa.

4. Bugun Zuciya Wani sabon bincike da masana kimiyya suka gudanar ya nuna cewa ruwan da aka tatsa daga karas na rage hawan jini da kashe 5 cikin 100. Sinadaren da ke cikin karas da suka hada da fibre, potassium, nitrates da Vitamin C ne ke taimkawa wurin wannan.

5. Taimakawa masu ciwon suga Cin abinci mai inganta lafiya yana taimakawa wurin rage kiba da kuma hana kamuwa da ciwon suga nau’i na biyu. Bincike ya nuna cewa Vitamin A na kare afkuwa da kamuwa da ciwon suga kuma tunda karas na kunshe da sinadarin sosai yana iya taimakawa.

6. Karfafa kashi Vitamin A yana taka muhimmiyar rawa wurin gyara kashin dan adam. Beta-carotene da karas ke dauke da shi yana kare kwayoyin hallita daga cututuka kuma yana taimakawa inganta lafiyar kashi.

7. Cututtukan baki da hakori Danyen karas yana taimakawa wurin kawar da kwayoyin cuta daga hakora kuma ya washe numfashin mutum.

Fibre da karas ke dauke da shi yana kara adadin yawu a bakin mutum da ka iya taimakawa ya rage adadin citric acid a malic acid da ke bakin dan adam.

8. Inganta lafiyar hanta Karas na dauke da glutathione, wani muhimmin sinadari da ke kawar da ababen da ke cutar da hanta. Karas har ila yau na dayke da beta carotene da Vitamin A da ke inganta aikin hantar dan adam da kare ta daga cututtuka.

9. Kara karfin garkuwar jiki Vitamin A yana taimakawa wurin aiwatar da wasu ayyuka a jiki tare da kare cututtuka.

Hakan na yiwuwa ne saboda yana inganta garkuwar jikin mutum. Karas kuma na dauke da Vitamin C da shima ke karfafa garkuwar jiki.

10. Rage cholesterol (kitse) Cin karas na rage adadin cholesteral da ke shiga jikin adam da kuma kara sinadarai masu yaki da cututtuka.

Hakan na inganta lafiyar zuciya. Danyen karas na kunshe da lectin da ke taimakawa wurin rage cholesteral.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano