Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ga Magidanta Da Suke So Azzakarin Su Ya Kara Girma Da Tsayo Da Kauri Domin Gamsar Da Maigida

Dukkan wanda yake so mazakutar sa ta kara girma domin samun karfin gwiwa wajen kusantar iyali ga wannan hadin a jarraba.

PLAY ▶️

ZAKA NEMO:

1. Garin Kusbara(coriander seeds) chokali 4
2. Garin Fijil(radish seeds) chokali 1
Zaka hade su waje daya sai a samu kwai danye guda 3 a fada a zuba wannan garin chokali 1 a kada shi,sannan a soya da man zaitun a cinye a kowanne lokaci tsawon sati 2.
Hanyoyin Da Za Ki Gyara Fatarki:

PLAY ▶️

Babu wata mace da ba ta so a ce fatarta tana sheki da yalki; babu kuma macen da take so a ce fatarta ba ta da kyau ko daukar hankali. 

Hakan ya sanya mata da yawa ke kashe makudan kudade wajen lura da fatar jikinsu ko ta fuska. Da yawa daga cikin mata kuma sun fada tasku sakamakon amfanin da mayukan da suke da sinadarai, wanda a maimakon kwalliya ta biya kudin sabulu sai su buge da da-na-sani.

Wannan dalili ya sanya na taho miki da hanyoyin 6 da za ki bi wajen lura da fatarki ba tare da tararradin ko fatarki za ta gamu da wata matsala ba. Ga hanyoyin kamar haka:

3. Hanya ta uku ita ce, ki gauraya ruwan Rose Water da kuma ruwan lemon tsami. Ki shafa a fuskarki ko jikinki. Yin hakan zai cire tabon da yake fata ko fuska, sannan yin hakan zai sanya fata ta yi laushi da danshi.

4. Ki samu lemon zaki sai ki yayyanka, daga nan sai ki markada. Bayan nan sai ki shafa a fuska ko a jikinki. Wannan zai sanya miki laushin fata.

5. Ki samu karas sai ki markada, daga nan sai ki shafa a fuskarki ko jikinki. Bayan awa biyu sai ki wanke da ruwa mai dumi. Yin hakan zai sanya jikinki ya rika haske da kuma daukar hankalin duk wanda ya kalle ki.

6. Ki samu kurkum sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkama, sannan ki hada da man zaitun. Daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a jikinki. Bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki ko jikinki da ruwa mai dumi. Hakan yana cire kwayoyin cutar da ke makale a kofofin fata

PLAY ▶️

Allah Yasa Mu Dace Ameen


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano