Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Hadin Namijin Goro Da Gyada Domin Magance Saurin Inzali Da Karin RuwanManiyi Da Dadewa Yayin Saduwa Da lyali

Ba shakka lallai wannan faida ta kuke karantawa fa'ida ce wacce Alurmma da darma sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin shaanin daya shafi jimai.

PLAY ▶️

Hakan yasa naga ya dace ya rubuta ta ga sauran Al'umma domin suma su samu su amfana da ita wajen magance abinsa yake damun su bangaren zamantakewar aure.

PLAY ▶️

Wannan fa'ida tana kara Sha'awa sannan tana kara ruwan maniyi tana maganin saurin Inzali tana karawa namiji shaawa da kuzari da nishadi da jin dadi a lokacin saduwa da iyali.

Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka:-

Na farko shine zaka samo Namiji goro kamar guda goma 10 zaka shanya su, su bushe a inuwabamma ka fara yayyanka su kanana domin su bushe da wuri,jdan ya bushe zaa dake shi yayi laushi.

Sannan abu na biyu zaka samo Gyada Soyayyiya (Amarau) zaa gyara ta ka hafe da wannan Garin Namijin goron ka dake sosai,gyadar zaa samo kamar rabin gwangwani ne.

Sai a rika diban karamin chokali (Teaspoon) ana zubawa a mafara ta ruwa ana sha,ko a sha a yogurt ko nono ko kunu ko koko sau 2 a rana tsawon sati 2 insha Allah zaa dace.

Aslm ldan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa'idah mai matukar amfani ga ma'aurata Ga wani Mujarrab u gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma'aiki (SAW)
Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar

Ma'aurata zakuyi wannan hadin ne bayanbmintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata

Wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben ra'ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba