Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Hanyoyin guda 5 da mai saurin inzali zai bi domin ganin ya magance matsalar

Maigida bai kamata ka fara tunanin biyan bukatarka ba kafin ta iyalinka, ka sani wannan iyalinka ce biya mata bukata wajibi ne a kanka, ba wace ka daukoce domin zina ba.
PLAY ▶️
Wannan tunanin zaisa nan da nan kayi saurin kawowa kafin ita, galibi wannan tafi faruwa ga auren fari wajen maza tare da rashin samun wannan ilimin.
PLAY ▶️

To wannan damuwar takan taru a zuciyar matarka har ya zamana bata iya kawOwa, sai tayi ta haihuwa ba tare dajin dadin saduwar ba.

Hakanan dadewa ba'a sadu ba yakan janyo wannan matsalar ta saurin kawowa, hanyoyinbmagance wannan babbar matsala sune kamar haka.

(1) - Kayi kokarin shafa gabanka in kaji zakabkawo sai ka bari, ka sakeyi har kamar uku a kwana uku cikin mako guda.

(2) - Kanemi tsawaita lokacin kawowar, in kaji kafara sama sai ka zare sai hankalinka ya kwanta saika mayar, wannan yana da kyau sosai.

(3) - Idan sha'awarka ta fara sama sai kazaro ka wanke da ruwan sanyi ka share da tsumman da yasha ruwan sanyi, sannan ka mayar, amma ruwan ya zamana ba mai sanyi ne sosai wanda zai cutarka ba.

(4) - Idan iyalinka ce a kasa, tabbas akwai saurin kawowa da wuri sabida saurin zuwan jini gabanka, amma idan itace a sama bazaka sami wannan karfin ba.

(5) - Idan sha'awarka ta fara motsawa saika zarota, matar ka ta dora babban yatsarta a bisa kan gaban naka a kasa saita matse da dan karfi ta cigaba da matsewa, zaka danji zafi nan take sha'awar zata kintse idan an jima kadan saika mayar, to amma fa kasani duk bayanan kar kabari sai sha'awarka ta gama haduwa.

A wannan lokacin ba wani abu da zai iya taimakonka, wadarınan hanyoyi sukan taimaka da kashi 95/100, sai yin amfani da maganin dagawar sha'awa wato (Prozac) likitoci sun sanshi, amma magungunan da ake yawan sayarwa gaskiya suna rage jin dadi.

Idan kai mai saurin kawowa ne kurna daka kawo gabanka zai kwanta to kada ka sauka kaci gaba da kokari, wannan yaukin ba zai jima ba zai daskare, hakan zai taimake ka ka sake
mikewa ko kuwa ita uwargidan ta sami abin da take bukata.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba