Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ingancaccan hadin karin Ni'ima na Matan aure har ma Budurwa

Kamar yadda a kulluma wasu Matan ke ta famar cewa suna da karancin Ni'ima, basa samin biyan bukata idan suna tarayya da Mazajen su wanda yana matukar ci musu tuwo a kwarya.

Kalli Bidiyan Anan
Zaka ga suna ta neman yadda zasu rabu da wannan matsalar amma abin ya gagara, wanda kuma ba karamin bacin abin yake jawo musu ba.

Kalli Anan

Domin idan aka ce Mace bata da Niima to tamkar ta rasa wani arziki ne na jikin ta, domin Ni'ima tana daya daga cikin abin da Mace take alfahari da ita.

To a yau dai mun zo muku da wani hadi wanda zai karawa Mace Niima, kuma ko bata da ita insha Allahu zata wadata da Niimar dai-dai gwargwado.

(1) - Hadin Kaza: Wannan wani hadine na mussaman wanda zai karawa Mace Niima kuma zai zauna a cikin jikinta har tsawon wata uku 3 ZUwa shida 6 ba tare data yi amfani da kayan da'a ba ko na bature.

Za'a sami Kaza wadda bata fara kwai ba sai Ridi da Nonon rakuma, idan kin samo wadannan abubuwan ga yadda zaki musu.

Zaki yanka Kazar ki zare hanjin ba tare da anyi mata dunduwa-gunduwa ba, sai a zare hanjinta cikin zumbutunta zaki gyara Ridi ki shanya ya bushe sai ki daka shi.

Kina iya fara tafasa kazar, sannan ki zuba Ridin ki cikin zumbutun kazar sai ki zuba Nonon Rakuma ki daure zunbutun ki hada kayan miya kadan, sai ki zubo Nonon Rakumar a ciki, ki cigaba da dafawa har sai ya dahu sannan kici.

Wannan hadin Kazar da Ridi da Nonon Rakuma ba karamin karawa Mace Niima yake ba, sabida da haka sai ku jarraba.

Wadannan abubuwan da muka lissafa muku suma idan Mace tana yawan amfani dasu, suna taimakawa wajan motsawa Mace Ni'imarta.

1- Garin alkama.
2- Garin sha'ir.
3- Garin farar shinkafa.
4- Garin nikaken dabino.
5-Nonon akuya.

Wannan kaya ana hadasu tare da Nonon Akuya Suyi kwana uku sai a dafa a hada su da Nonon akuya adinga sha.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba