Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Maganin gyaran Nonuwan Matawanda yake kara girma da kuma yadda ake rage shi idan yayi yawa

PLAY ▶️

Domin gyara nono ga mata ldan baku mantaba munyi muku alkawarin zamu kawo muku bayani akan yadda zaku magance zubewar nono masamman awajen mata waenda suke kasada shekaru 39.
PLAY ▶️

Saboda mahimmancin gyaran jiki awajen mata masamman ma gyaran nono munkawo muku bayanai akan yanayin gyaran nono, aciki mun ambaci cewa gyaran nono yakasu kashi uku:

PLAY ▶️

Maganin sanyin kowanne iri kamar yadda aka sani duk lokacinda mace takai shekaru arba'in to gaskiya babu abinda zaihana nononta zubewa, saide matsalan ana iya samun dayawa mata wanda basukai wannan shekarunba kuma nononsu yazube, sannan yana daga cikin abubuwanda yake janyo zubewar nono kamar:

Play ▶️

Shayarwa. 
Daukan ciki.
Yankewar jinin haila gabadaya.
Ramewa cikin dan kankanin lokaci.
Kiba.
Wasu cututtuka kamar cancer dasauransu.

Atakaice zamu fadi hanyoyi guda uku na mikarda nono batareda shan wahala ko kashe kudiba, nafarko:

1. Asamu kankara ashafa ajikin nonuwan duka biyu, ake shafawa ahankali har tashafa ako'ina har natsawon kamar minti biyu.

Za'a maimaita hakan na tsawon wasu kwanaki, kankara yanada tasiri sosai wajen matse nono da hanashi zubewa, amma kada yawuce minti uku tana shafawa daga bisani sai tasamu bra
dedenta tasaka.

2. Nabiyu kuwa shine man zaitun, dayawa yan'uwa mata suna tareda man zaitun amma Suna neman maganin zubewar nono, to wallahi kinbar magani mai mahimmanci sosai, anaso ki milke nononki daman zaitun kullum safe dayamma kishafa da hankali sannan atake kisaka bra wanda yadace dake.

Za'a maimaita haka nawasu kwanaki,
kuma za'a iya amfani da zaitu Lawz ko
jojoba oil amadadin man zaitun.

3. Na'uku za'a iya hada neem oil tareda garin ruman cokali daya agarwaya wannan hadin sai adaura akan garwashi yadanyi zafi kadan sai asauke abarshi yahuce, daga bisani sai ake shafawa nonon sau biyu ayini zuwa Wwasu kwanaki kadan kuma wannan hadin yanada tasiri sosai.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba