Nonuwan mace yana karawa garkuwar jikinta karfi sannan Kuma wannan nishin da mace take yi na sama sau 60 a minti daya, yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin cuta daga cikin huhunta.
Kada mace ta ringa hana shan Nononta domin kuwa hakan zai sa ta rashin kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta.
PLAY ▶️
Masana kiwon lafiya sunce, shan Nonuwan mace
da kuma tattabashi yana kare Nonuwan nata
daga kamuwa da cutar kansar Nono.
Idan kina cikin matan da basa jin dadin kwanciya
da Namiji to kisa shi ya dinga matsa miki
Nonuwan ki, sannan yayi wasa da kan Nonuwan
naki hakan yana saurin motsa shaawar mace ta
yadda zata samu gamsuwa a wajan Namijin da
yake kwantawa da ita.
Idan mace tana shayarwa tana barin yaron nata
yana shan Nonon nata da zarar ya bukaci hakan,
idan kuma maigida shima yana sha'awar tanawa
ki bar shi ya tattaba yadda yake so idan sha yake
bukata yayi ki bar shi, domin yin hakan samin
nasara ne a gare ki.
Amfanin ruwan Nonuwan Mace.
ruwan Nonuwan mace yana taimakawa wajan
kare mutum daga kamuwa da ciwon Kansa da
kuma wajan narkewar abinci.
Sannan a shawarce anason kulum magidanci ya
sha ruwan Nonon matar sa domin kare kanka
daga kamuwa da cututtuka.
A Wani Bangaren Kuma Akwai launuka daban
daban wadanda a dalilinsu ne ma ake iya rarrabe
nau'o'in ruy
matsala, gasu kamar haka:
1- White discharge (Vaginal Lubrication) : Akan
sami dan farin ruwa kadan yana fita a gaban
mace, dab da fara al'ada wannan ba matsala
bace.
- Tsinkakken farin ruwa mara Kaikayi da yake fita
a gaban mace Yana da amfani na tsaftace gaban
mace da tabbatar da lafiyar gaban mace a
kowanne lokaci.
Yadda halittun gaban mace take kullum iya
kokorin kawar da matattun qwayoyin jiki da
sauran qwayoyin cuta dake kwance a gabanta ko
bakin mahaifa shi yasa ma cikin gaban mace ba
bukatar dole dolea ansaka sabulu an wanketa.
ruwan da ke da matsala da kuma mara
kamar majina mafi yawa ana ganin wannan
bayan Al'ada da kwana 6 zuwa 10 wannan yana
nuni ne da cewa lokacin Ovulation ne (Lokocin da
mace tagama kyenkeshe koi) shi ma ba wata
matsala ba ce.
3- Blushed deep pink: a likitance mance idan
tagama Al'ada , kamar yadda mukai bayani a
sama gaban mace tana tsaftace kanta, shine
dalilin ganin wannan pink discharge bayan gama
al'ada.
Kuma masu sabon ciki sukan yi wannan pink
discharge alamace ta ciki shima ba matsala
bace
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun
karanta wannan labarin zamu so karben a sahen
mu na tsokaci.
Comments
Post a Comment