Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Nonon ki jarin ki 'yar uwa: Hanyar da zaki gyara Nonon ki cikin Sauki ba tare da wata illa ba

Kalli Bidiyan Anan


Kalli Anan Bidiyan


Da yawa daga cikin mata basa son kula da jikin su, hakan yana faruwa ne sakamakon sakaci da kuma nuna halin ko in kula dake addabar tunanin Su, sannan suna mantawa da irin cikar sura da suke da ita.

Mata tun fil azal an San su da kwalliya, tsafta, da dukkan wani abu makamancin haka wanda yake nuni da tsatso musu kyauwun su a bayyane, domin ta wannan hanyar ne kawai namiji zai gani har ya kyasa kiyi masa a rai.

Wannan wani hadi ne da masana kiwon lafiya su ka samar bayan gudanar da zuzzurfan bincike.

Kuma babban abin farin ciki game da wanan hadi, baya ga saukin hadawar sa, an jarraba an ga fa'idarsa, sannan ba shi da wata illa ga lafiyarmu, saboda dukkan kayan hadin dangogin
abincin da mu ke ci yau da kullum ne

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba