Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Subhanallah Yadda Uwa take lesbian (Madigo) da ya’yan ta mata

Aminu j town yana bada Labarin wanda duk kaji shi sai abun ya baka matukar mamaki da ban al’ajabi inda yake bada labarin yadda uwa ta kori yarta a gida domin tayi madigo (lesbian) da kawar mahaifiyar ta.

PLAY ▶️

Yace suna kan aiki wata budurwa abokina yarima ta kira shi tana gayamasa cewa zata kwaso kaya ta dawo inda yake yace saboda me tace mamarmu ce ta kore ni daga gida.
PLAY ▶️

Aminu J town yace sai yayo kusa domin jin abinda ya faru kawai yace saboda me mahaifiyar ki zata koreki irin suna soyayya sosai sai tace wai saboda ta yi lesbian madigo kenan da ƙawarta ae sai yace daman ke yar madigo ce. Sai ya fara mata fada ae ta kyauta abida tayi miki fada dai irin abun da yace uwar tayiwa yarta kenan sai ta buɗe baki tace kishi ne take akan nayi Madigo da kawarta baiwa takaicin ko bakin ciki ba.
Play ▶️

Yarinyar nan ne ta fara bashi labarin yadda mahaifiyar yarinyar ta koya musu lesbian tun suna ƙanana ita da ƙanwarta.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano