Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Wasu abubuwan da ma'aurata zasukiyaye a zamantakewar auren su domin biyawa juna ko wace bukata a gado

Daga cikin matsalolin da ma'aurata ke fuskanta shine Munana zato da ma juna Kudin goro, tabbas akwai qarancin kyautata zato a tsakanin ma'aurata da dama.
PLAY ▶️

Gefen maza:- duk abunda matar su tayi dan ta burge su, ko dan qara armashin soyayya da zamantakewar su, sai mijin ya dauka zata cutar dashi, abun anunsa take so kawai, zata mallake shi, zata damfare shi, ko tana neman wani abuU a wajen sa ne. 
Play ▶️

Ko duk abunda tayi bata da hankali ko tunani mai kyau, ko...ko.

Gefen Mata :- duk abunda namiji ya yi sai sun dangantashi da cin amana, "namiji ba dan goyo bane" rashin kyautatawa ba'a iyan ma namiji da
dai sauransu.

Wannan dabľ'a na "wasu" ma'auratan yana da nasaba da yanayin al'ada, inda suka fito, qarancin wayewa, ilimin addini, zamani dana zamantakewa.

Wannan ya hana ma'aurata da dama jin dadin juna domin su ba haka suke ba alhali abokan zaman su haka suka dauke su.

Matuqar zamu cigaba da munana zato ga juna, bazamu nemi ilimin daya dace wajen sanin juna ba, tabbas zaiyi wuya wasun mu su ji dadin zaman aure.

Karku manta dan wasu haka suke ba shine ya tabbatar muku da naku ma haka suke ba.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano