Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda zaka karawa gabanka girma cikin Sauki

Ana hada wannan maganin karin kauri da tsawon Azzakarin ne da abubuwa biyu kacal, sune nama da kuma zuma.
Yadda muturm zai hada wannan magani shine, ya sarmu nama marar kitse ko kuma muce jan narma, sannan sai ya tanadi zumar sa mai kyau marar hadi, bayan ka kammala wadannan kayan hadi naka sai muje ga yadda za'a hada.
PLAY ▶️

Tun da fako sai ka yanka naman nan yanka- yanka gwargwadon yadda mahauta ke yanka wa masu abinci naman sayarwa, amma zai yi kyau kar yankan ya kasance kanana sosai, sai ka soya naman, amma ka lura da kyau kar ya kone don gudun kar a rasa wasu sanadarai masu muhimmmanci.

PLAY ▶️

Bayan ka kammala soya naman nan sai ka zuba shi cikin ruwan zumarka daka tanada tun da farko, sai ka adana a mazubi mai kyau.

Kullum da dare sai ka dinga cin naman
nan yanka daya, da ikon Allah zaka sha mamaki.

Wannan hadi an jarraba shi kuma an samu biyan bukata, don haka mai karatu ka gwada zaka yi mana addư'ar alkhairi

Ita ma wannan hanya ce mai Sauki kwarai da gaske kuma kamar ta farkon bata da wahalar hadawa.

Hanya ce da mutunm zai bi ya kara girman azzakarin sa, wato kara kauri da tsawon Azzakarin sa.

Abubuwan da mutum zai tanada sun hada da, Albasa, Zuma da garin Habbatus Saudah, da kuma garin fijil.
Yadda zai hada shine, da farko zai markada Albasar sa bayan ya gyara ta, sai ya zuba ta cikin ruwan zumarsa ya gauraya su, sannan sai ya dora a wuta ya dafa su amma sama-sama, sai ya sauke.

Bayan ya sauke sai ya zuba garin Habbatus Sauda da na fijil cikin hadin na Albasa da Zuma ya gauraya su sosai, ya tabbatar sun gaurayu.

Wannan hadin zai dinga sha babban
cokali kullum da safe kafin ya karya kumullo.

In sha Allahu zaka bamu labari, idan hakan bai samu ba, muna fatan kayi
mana addu'a.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba