Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda zaku hada maganin karin Kuzari da Karfi a lokacin saduwa da iyali

Har ila yau dai akwai mutanen da suke fama da rashin karfi da kuzarin a lokacin da suke saduwa da iyalinsu, wanda hakan yake haifar musu da

PLAY ▶️

To a yau dai munzo muku da wani ingancaccan hadin maganin karin kuzari wanda mai irin wannan matsala zai sami waraka insha Allahu.
PLAY ▶️


Babu makawa bincike ya nuna amfanin da Tafarnuwa da Citta suke dauke da shi ta bangaren taimakawa karfi ga

Domin suna dauke da sinadarin dake
taimakawa jiki wajen sarmun cikkaken kuzari.

Da farko za'a sami Citta danya mai ashar kamar guda 1 babba, sai a bare bawon dake bayan ta.

Sannan a samu Tafarnuwa guda daya a bare a debi sili kamar 3 sai a hada da Cittar a daka a turmi, a kawo ruwa kofi daya a zuba a ciki a barshi na tsawon minti 15 sannan a kawo zuma kamar chokali 4 a zuba a juya sosai asha.

Idan kunyi wannan hadin maganin kun sha sai ku dauki kamar tsawon minti 30 kafin a kwanta barci, amma kasha bayan kaci abinci.

Allah ya bada sa'a, Ameen wasallam Salati.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba