Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda zakuyi hadin maganin da zakudauki tsawon minti 40 ko sanma da haka kuna raya Sunna da iyalin ku

Kalli Anan
PLAY▶️

Wannan wani sahihin magani ne wanda zai dauke ka tsawon minti 40 ko sama da haka kana saduwa da iyalin ka ba tare da ka gajiya ba ko kayi saurin inzali ba.

Kalli Anan
Babbar matsalar da take damun Magidanta a bangaren iyali ita ce rashin jimawa suka biyawa iyalin su bukata a wajan kwanciya, wanda hakan yake ci musu tuwo a kwarya.

To a yanzu dai mun kawo muku wani hadin magani wanda idan kuka yawaita yin amfani da shi, zaku na daukar minti 40 zuwa sama da haka kuna saduwa da iyalin ku ba tare da kun gajiya ba.

Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa'idah mai matukar amfani ga ma'aurata.

Kawai kuje shago ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo Ayaba ta naira 100 kacal ya isa.

Bude murfin Fearless din a juye madaran Peak Milk a ciki a jjiga sosai, sai ka shanye abinka tas, bayan kaci Ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya
wadatar.

Ma'aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba