Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi DominMagance Matsalar Jin Zafi Yayin Saduwa Da Mai Gida

PLAY ▶️

Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhali.

PLAY ▶️

Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da Mijinta yake kwanciya da ita.
Play ▶️

Sabida haka, akwai hanyoyi daban daban. wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.

PLAY ▶️

Wannan wani hadi ne da ake yi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar n'ima.

Abubuwan da Mace zata nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.

(1) - Garin Habba

(2) - Garin Ridi

(3) - Garin Raihan

(4) - Dabino

Bayan kin samo wadannan abubuwan da yadda zakiyi hadin maganin da kuma yadda zaku sha akan ka'ida.

Za'a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Allah ya bada sa'a ya wuce gaba.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba