Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

A Karo na Farko Mansurah Isah taZagaya da babbar diyar ta Iman Cikin Kasar London domin Yawon Bude ido.

A Karo na Farko Mansurah Isah ta Zagaya da babbar diyar ta Iman Cikin Kasar London domin Yawon Bude ido.

Tsohuwar Jarumar Kannywood Kuma Tsohuwar Matar Sani musa danja Mansurah isah ta shilla Kasar London tare da babbar diyar ta domin Yawon bude ido.
Wannan dai shine Karo na farko da Tsohuwar Jarumar tayi wannan tafiya tare da babbar diyar ta tacikin ta wacce suke kira da Iman.


Yawancin Jaruman Kannywood a yanzu Musamman ma masu iyali sukan kwashi yayan su izuwa kasashen duniya domin yawon bude ido, Hakan ma harya Zamarwa wasu kamar gasa.

Hakan yasa jaruma mansurah isah itama ta dauki babbar diyarta inda suka Zagaya dornin bawa ido abinci.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba