Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abunda Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Yadda Mata Keyin Inzali

Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai ina nufin inzali. 
Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba kamar yadda nake yi. 

kuma ina gani a bidiyo na badala mata na Zuwan kai kamar yadda maza keyi.
Ko dai matata ce batada lafiya ?

Amsa: Ba shi kadai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna da jahilcin zuwan kan mata. 

PLAY ▶️

Mun sha samun tambayoyi akan
wannan lamari daga wajen maza da mata. Kai harma wasu mazan da suka saki matansu saboda wai basa kawowa. To Kara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.

Inzalin mata ba kamar yadda na maza yake bane. Su maza suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa. Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka intetnal enjaculation suke yi ba external ba.
PLAY ▶️

Sai dai akwai wasu matan da suna iya digar da ruwan amiyinsu amma ba kanmar yadda na maza ke fitowa ba.
Shi ruwan maniyin mace yana nan kamar ruwan maziyin namiji ne. A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan da suke fesar da ruwa mai kama da fitsari wanda maza da yawa suna daukar cewa wannan shine inzalin mace. 

Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da cewa inzalin mace daban shi kuma wannan
ruwan yana samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindadin jima'i.

Inzali ga maza da mata shine kololuwar jin dadi a lokacin jimai. A lokacin da mace ta kamu da shaukin jima'i, wannan lokacin jinin jikinta yake kwarara zuwa kan dantsakanta, daga bisani sai ruwan maniyinta dake tare a
mafitsaranta ya bazu zuwa sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan kai.

Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba