Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Adam A Zango Ya Faranta Ran Jarumar Kannywood Mommy Gombe

A Yau Ne Mommy Gombe Take Murna Zagayowar Ranar Haihuwarta Inda Take Ta Wallafa Zafafan Hotunan Tare Da Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Ke Taya Da Da Murna

Saide A Yayin Da Ake Hangen Manyan Jaruman Kannywood Da Suka Taya Ta Murna Ne Sai Aka Hangi Fitttacen Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Wallafa Hotunan Nata Tare Da Yin Rubutu Kamar Haka

'What does a beautiful girl who already has everything even need on her birthday? Nothing. That's why I didn't get you a gift. HAPPY BIRTHDAY @momee_gombe'

Ina Ita Kuma Ta Mayar Masa Da Amsa Kamar Haka

'Thank You So Much Yayana 🙏❤️😘.

Da Wannan Mutune Sukayi Ta Yin Tsokaci A sahen Tsokaci Kamar Yadda Yake A Shafin Jarumin

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba