Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Allah Sarki Yadda Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Bawa Makiyansu Mamaki

Kamar yadda kuka sani a satinnan ne jarumi kuma mawaki ado gwanja ya angwance da amaryarsa maryam paki tun bayan rabuwarsa da tsohuwar matarsa maimuna

saide a yayin ake bikin ne sai gwanja ya hau kan wata waka da ya jawo cece kucen da mutane suke ganin kamar yana cin zarafin tsohuwar matartasa

saide gwanja ya kira maimuna inda yake mai bata hakuri tare da yi mata bayanin cewar ba yayi wannan wakar don ya walakantata ba kuma kodan yar Dake tsakaninsu Ai bazai walakantata ba

wannan kiran da yayi wa tsohuwar matartasa yasa ta hawa wata sabuwar wakarsa mai taken I love you domin nuniwa duniya babu Wata yar tsama a Tsakaninsu

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba