Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ana Tsaka Da Talauchi Bidiyan Wani Biki Da Ake Kari Da Dallar Amurka Ya Dauki Hankali

Kamar Yadda Kuka Sani A Halin Yanzu Ana Cikin Wani Hali Na Rashin Kudin Wadda Hakan Yayi Sanadiyyar Karuwa Rashin Karatu Tare Da Yawaituwar Barayi A Sassan Kasarnan

Saide A Yayin Da Ake Wannan Bakin Halin Ne Sai Wani Bidiyan Ya Bayyana Yadda Wani Matashi Yake Yiwa Wata Tsohuwar Da Ake Tunanin Ko Mahaifiyarsa Ce Kari Da Kudadden Kasar Waje Wadda Sanadiyyar Haka Yasa Wasu Yin Tsokaci Kan Bidiyan 

Wannan Bidiyan Mu Samo Ta Ne A Kafar Sadarwa TikTok Inda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Ka Kadan Daga Cikin Tsokaci Al'umma

itz ehm Yace:

yana da kyau amma wannan al'adar ta ɓata kuɗi dole ne ta tsaya, bamu san inda muka sami wannan al'adar

EDOBOY1 Yace:

when last I seen dollars last I know fit no the date again abeg where be this place make una tell me Make ll come pick dollars even if 1 dollars 

Maryam Yusuf586 Tace:

Masha Allah sarki uwa,a duk lokacin danaga uwa sai naji wani farinciki a Raina har Na Kai ga murmushi „Allah ya Jikan namu iyayen


Masu sauraranmu a koda bayan kun kalli Wannan bidiyan zamu so karben ra'ayoyinku a sahen mu na tsokaci

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano