Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Chasun Hamisu Breaker Tare Da Rakiya Musa Suyi Wasan Sallah

Yanda Hamisu Breaker Tare Da Rakiya Moussa Suyi Wasan Sallah A Kasar Niger Bayan Ance Ya Yaudareta Yaki Aurenta.

Mawakin Tare Da Wasu Mawakan Sun Gwangwaje Sosai Kuma Sun Nishadantar Da Mutane Wajen Wasan Sallah A Kasar Ta Niger, Sai Dai Kuma Abin Da Yafi Daukar Hankula Shine Na Ganin. Mewakin Hamisu Breaker Tare Da Rakiya Mousa.

Hakan Yasa Mutane Sun Cika Da Mamaki. Ganin Cewa Kamar Hamisu Breaker Shine Mutumin Da Ta Bada Labarin Ya Taudarta Kuma Yaki Aurenta Yazo Ya Rabu Da Ita

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba