Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Diamond Zahra Ta Sake Yin Aure Ado Gwanja Da Saudat Umar Na Shirin Shiga Daga Daka

Kamar Yadda Kuka Sani A Shekaru Baya Ne Jarumar Kannywood Diamond Zahra Tayi Aure Ba Zato Ba Tsammani Inda Labarin Rabuwar Auren Yayi Matukar Bawa Mutane Mamaki Domin Bata Wuce Shekara Dayi Auren Ba Sai Akaji Cewar Sun Rabu

Saide A Yau Muka Kara Samun Labarin Jarumar Ta Karayin Auren Karo Na Biyu Kamar Yadda Shafin Kannywood Empire Suka Wallafa
Da Fatan Allah Basu Zaman Lafiya Tare Da Samun Zuri'a Dayyaba A Wani Bangaren Ma Muka Kara Samun Labarin Jarumi Ado Gwanja Shima Na Shirin Shiga Daga Daka Kamar Yadda Shafin Ya Kara Wallafa Katin Gayyatar Sure

Itama haka Jarumar Kannywood Saudat Umar Na Shirin Shiga Daga Daka Kamar Yadda Katin Gayyatar Daurin Aure Aka Wallafa Shi
Da Fatan Dukkaninsu Allah Ya Basu Zaman Lafiya Tare Da Samun Zuri'a Dayyaba.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba