Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Hanyoyin Da Mutum Zai Bi Domin Yin Aure Da Mai Cutar HIV/Aids Ba Tare Da Ya Diba

HIV/Aids Wato Human Immune Deficiency Virus/Acquire immune Defiency Syndrom Cuta Cai Mai Kara Garkuwa Jikin Dan Adam Wadda Ake Dibanta Ta Wayannan Hanyoyi
-Saduwa
-Amfanin Da Abu Mai Kaifin Da Mai Cutar HIV/aids Yayi Amfani Dashi Irinsu clipper,razor,Alura da Dai sauransu
-Hanyar (Blood transfusion) ma'ana diban jinin Mai Cutar a Sawa Wadda Bashi da Cutar
-hanyar amfanin da brush
-hanyar haihuwar Jariri ga Wadda take dauke da Cutar
-hanyar shayarwa
da Dai sauransu

Akwai Hanyoyin Da Mutum Zai Bi Domin Zaka Da Wadda Yake Da Cutar HIV/aids ba tare da ya diba ba
-amfanin Da kwaroran ruba
-kiyaye Amfani Da Abunda Mai HIV/aids Yayi amafin Dasu in Har Zai Iya yankarsa
-gwada Mai Cutar in Har ta zama undectable viral to Bazai Iya yada Cutar ga abokin Zaman Sa ba
-shan Maganin pre-exposure prophylaxis ga Wadda Bashi Domin Kiyaye divan Cutar 


Wayannan Hanyoyin Mutum Zai Bi Domin Kare Kansa Daga Dibar Cutar Amma Ga Bidiyan Dr Na'ima kamaar Yadda Tayi Cikakken Bayani Akan Hakan

Yadda Ake Zaman Aure Tare Da Saduwa Da Mai Ciwon HIV Kashi Na 1

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba