Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Idan kina so Mijinki ya jiki da ruwa a yayin saduwa dake to ga hadin maganin da zakuyi

Babbar magana ance da makasau bawa domin dai duk matar dake da wannan matsakar lallai auranta yana cikin lilo domin ni’imar mace itace ke baiwa maigida nishadin kusantarta, amma in dai ya jiki baki da ni’ima to kuwa idan ya dosoki da bukata ki tabbatar matsuwa ce.
Irin haka ne ke sanyawa kina ji kina
gani namiji ya dinga miki satar kwana, mai tsananin kaunar ki ne zai furta miki wanda yaga kuwa ba zai iya ba yayi ta kyara da hantararki karshe ma ki ga ya sake ki babu laifin tsaye babu na zaune.

Shike sanya mace duk sanda mijinta zai kusance ta sai ya sha wahala kafin mazakutarsa ta shiga farjinta ba wai matsuwa ba ce, a’a akwai masu irin wannan halittar ta matsuwar amman kuma ai da ni’ima ba’a shan wahala duk sanda za’a kusance su, don haka ‘yar uwa da kin jiki kandas sai ki sani da akwai damuwa ga maigida.

Amman akwai wacce zaki ji tana cewa, ai ni idan ina tafiya ma ruwa har bi na
yake yi, to ki tambaye ta wane irin ne ruwan don wasu fa ruwan karancin
wasu sindarai ne a jikinsu wanda bature ke kira da minerals kamar vitamin C, vitamin E, zine arginene, fotic acid, vitamin B1, 2 , 3 and B3 da dai sauransu ne.

Wasu kuma ruwa mai wari na ciwon sanyi gonorrhea- sai ace wai ni’ima akwai cikakken bayaninsu a shafin mata don haka ga macen dake da wannan matsalar ga abubuwan da zata dinga yi domin samun wadatuwar ni’ima a jikinta kamar haka.

(1) Aya

(2) Dabino

(3) Mazarkwaila

(4) Hakin daka

(5) Madara ko Nono mai kyau

Idan kun samu wadannan abubuwan ga yadda zaku hada maganin.

Zaku sami Ayarku ku tsinceta tas sannan ku wanke ku shanya, idan ta bushe sai
ku zuba a turmi ku dakata lukwi, kuna dakawa kuna tankadewa da rariya mai laushi.
Sai ku daka dabinonki da cukwi da mazar kwaila da hakin daka lukwi ku hada da dakakkiyar Ayarku guri guda, ku sami mazubi na roba mai kyau mai murfi ku zuba.

Duk sanda zaku dinga sha sai kusa madara peak ko kuma fresh milk danyen nono ko yoghurt me kyau, ba a bawa yaro mai kiwa.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba