Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Innalillahi Wa'ina Ilaihir Raji'un Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle Rasuwa

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata.

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle rasuwa.

Ajiya Alhamis ne Muka samu labarin Rasuwar Mahaifiyar daya daga cikin Fitattun Jaruman Kannywood dinnan me suna Alhassan kwalle, Wanda Shafin Fim Magazine a Kafar Sadarwa na Facebook suka wallafa.

Fim Magazine sun bayyana cewa jarumin shine wanda ya fara wallafa labarin Rasuwar Mahaifiyar tasa a shafinsa kuma za'a Gudanar da jana'izar Marigayiyar a unguwar Bachirawar Madudu tsallaken yamma, layin makarantar Mannaru dake a Jahar Kano.

Jaruman Kannywood da dama sun nuna alhininsu ga jarumin na wannan babban rashi da yayi na Mahaifiyar sa, Muna mata Addu'a ubangiji Allah Yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani Ameen.


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba