Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Kalu Innalillahi Kalli Yadda Wata Amarya tayankewa Angonta Gabansa Bayan Daurin Aure Da Kwana Daya

Kalu Innalillahi Kalli Yadda Wata Arnarya tayankewa Angonta Gabansa Bayan Daurin Aure Da Kwana Daya
Yanzu Yanzu Mun Samu Labarin Wata Amarya Datayan kewa mijinta Gaba A garin Kano, Tabbas Mata Sun Fara Yin Kisan Gilla,

Wannan Abin da Yafaru Yafarune Alokacin Da Aka Gama Daura Aure Kwana Daya Shagar Garin Bikin, Ammah Ma Aikata Suyi Nasaran Kamata Alokacin Da Take Yun Kurin Guduwa,

A Yanzu Haka Angon Na Kwance Rai Ga Hannun Allah Babu Tabbacin Rayuwa Domin Ba a san halin Dayake Cikiba, Mun Gode Da Ziyarar Wannan Shafi Mai Albarka Na Labaraiblog.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano