Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Magani ga Namijin da baya dadewa yana jimai, karfin Azzakari da kankancewar gaba

Da farko yan uwa ina so kuyi duba zuwa wadan nan bayanai da zanyi muku domin sunfi maganin Muhimmanci, kuma yana da kyau indai kana da matsalar da aka lissafa a sama kasan wadan abubuwan.

Matsalar mazan yanzu aksari wasu ba cuta ce dasu ba matsala ce wacce ta shafi zamantakewar aure, wasu kuma matsaloli na rayuwa na yau da kullum,amma idan baka san wannan ba kowannne Lokaci kaji ana bayani matsala irin taka sai ace sanyi ace basir ace hawan jini ace iska ce.

Amma idan ka karbi maganin kasha ba wani bayani karmar kasha ruwa, kasha maganin amma matsalar ka tana nan, kuma mutum bazai zauna yayi nazari ya gano meke damun sa ba, domin munfi damuwa nusha magani matsala,ba tare da munsan abinda ya jawo ta ba.

Daga cikin Abubuwan da suke jawo saurin kawowa ko daukewar shaawa akwai wadan nan matsaloli.

(1) Gajya.
(2) Damuwa.
(3) Rashin Isassan Barci.
(4) Matsalar zaman Aure tsakanin mata da miji.
(5) Rashin samun binci masu gina jiki.
(6) Rashin Motsa Jiki.

Wadan nan a takaice na kawo muku su, idan kuka duba zaku ga duk cikin wadan nan abubuwa babu mata lalura ko cuta a ciki, amma suna daga cikin manyan dalilai da suke jawo rashin shaawa rashin jin dadi da saurin kawowa a lokacin saduwa.

PLAY ▶️

Kana bukatar bacci mai kyau domin kwakwalwar ka ta samu hutu da nustuwa, kana Búkatar abinci masu gina jiki domin samun sinadarai da jikin ka yake bukata, kana bukatar daidaito tsakanin ka da iyali domin a duk lokacin da kake bukatar ta ka zama kana da kwanciyar hankali.

Daya daga cikin Abubuwan nan idan ya tafi ba daidai ba, tofa ba yadda zaaia samu jima'i mai amfani, kodai ayi shi babu jin dadi ko ayi ba jima'i ayi Inzali ko ayi amma maniy yaki yazo, ko azo zaai jimai gaban yaki ya tashi duka irin Matsalolin da ake samu kenan.
Saboda haka yan uwa ina bamu Shawara mu rika kiyayewa wadan nan abubuwa sai ka jika kowanne lokaci da karfin ka da kujarin ka a lokacin aiki da kuma jima'i.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano