Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Masha Allah Fitttaciyar Matashiyar Mai Bada Sha'awar Kan Harkokin Kiwan Lafiya Ta Shiga Daga Daka

YANZÙ - YANZU: Fitacciyar matashiyar nan mai ba da shawarwari kan harkokin kiwon lafiya a sabbin kafafen sadarwa na zamani Dakta Na'eema Idris ta yi aure ta zama amarya.

Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta tabbatar da faruwar lamarin ta gano cewa Dr. Dr. Naima Idris Usman ta yi aure tun watanni uku da su ka wuce shi isa ma aka daina ganin motsin ayyukanta a sabbin kafafen sadarwar na zamani ta na tare da angonta ta na hutun amarci.
Haka zalika kuma, Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta gano Dr. Na'eema da angonta sun gudanar da Ibadar Umara a ƙasa mai tsarki bayan an ɗaura auren inda daga baya kuma su ka gudanar da aikin Hajjin bana tare.

Dr. Na'eem dai matashiyar ƙwararriyar Likita ce wacce ta yi suna a sabbin kafafen sadarwa na zamani kan ayyukanta na wayar da kai kan kiwon lafiya musamman ga mata da kuma ayyukan jin ƙai.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba