Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Masha'Allah Jaruma Zarah Diamond Tayi Auren Sirri Allah Ya bada Zaman Lafia

Masha'Allah Jaruma Zarah Diamond Tayi Auren Sirri Allah Ya bada Zaman Lafia.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Zarah Muhammad da akafi sani da Zarah Diamond tayi Auren Sirri.

A yau litanin ne muka samu labarin Auren Jarumar Kannywood Zarah Diamond wanda akayi shi a sirren ce ba tare da kowa ya sani ba, Wannan dai Za'a iya cewa shine kusan Auren Jarumar Karo na biyu domin ta taba yin Aure a shekaru biyu da suka gabata sai dai Auren bai jima ba ya Mutu.
Jaruma Aisha Humaira itace wacce ta wallafa faifan bidiyon Jarumar a shafinta na Instagram inda take tayata Murna da fatan Alkhaii.

Yawancin Jaruman Kannywood ba kowa ne yasan da batun wannan aure ba domin dukkan Shafukan jaruman babu wani Wanda ya wallafa.

to a karshe dai muna mata fatan Alkhairi Allah ya bada Zaman Lafia.

Ga bidiyon kwaliyar Amarya nan kamar haka.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba