Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Matar Da Ta Kashe Mijinta Inda Ta Kammala Idda A Gayamin

Wani Matashi Dan Gwagwarmaya A Kafar Sadarwa Ta Facebook Ya Bayyana Aniyarsa Na Inda Matar Da Ta Kashe Mijinta Ta Gama Idda A Gaya Masa 
Wannan Maganar Da Matashin Yayi A shafinsa Yayi Matukar Daukar Hankali Inda Ake Tunanin Ta Kashe Mijinta Shi Kuma Yake Niyyar Muka Kansa A Gareta Kadai Yadda Labarin Kisin Da Tayi Yake

sunanta Maimunatu Sulaiman 'yar Shekara 21, sunan mijinta Aliyu Muhammad

Kamar yadda ta bayyana wa 'yan sanda masu bincike, tace cacar baki ne ya shiga tsakaninta da mijinta, sai da ta bari sun kwanta a kan gadonsu na Sunnah da nufin zasuyi bacci bayan kammala cacar bakin, sai ta dauko wuka ta caka masa a kirjinsa wanda hakan yayi ajalinsa

Yanzu haka tana nan a sashin binciken manyan laifuka na 'yan sanda State CID Bauchi, idan an kammala hada bincike za'a gurfanar da ita a Kotu
To Allah Ya Kyauta Malam Mudassir Isah Habatsai .

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba