Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Mommy Gombe Ta Bayyana Gaskiya Abunda Yake Tsakaninta Da Hamisu Breaker

Kano - Fitacciyar jarumar Kannywood Maimunatu Abubakar wacce aka fi sani da Momee Gombe, ta bayyana cewa babu soyayya tsakaninta da Hamisu Breaker.

Ta bayyana hakan ne a hirarta da jaruma Hadiza Gabon cikin shahararren shirin nan na ta 'Gabon's Room Talk Show' da take gabatarwa a YouTube.
Da take amsa tambayar da Gabon ta yi mata kan ko akwai soyayya tsakaninta da mawaki Hamisu Breaker, Momee Gombe ta bayyana cewa mutane ne kawai ke tunanin hakan a ransu.

A kalaman Momee Gombe: "Da zarar mutane sun ga kana mu'amala da mutum sai su dauka soyayya ce, amma maganar gaskiya ni ban taba soyayya da shi ba."

Ta ce babu wani abu na soyayya da ke tsakinta da Breaker, illa iyaka abokin sana'arta ne kuma suna da kyakkyawar fahimta a tsakaninsu.

Momee Gombe ta bayyana cewa babban mai shirya finafinai Usman Muazu wanda shi ma dan asalin Gombe ne ya yi silar shigowarta fim.

A cewarta Usman ya kasance kamar dan gida ne a gidan nasu, domin kuwa yana shiga ko ina kuma kowa dake gidan ya san shi.

Ta bayyana cewa ta kasance tana yawan tambayarsa kan cewa tana so ta shiga harkar fim a duk lokacin da suka zo daukar fim a Gombe.
Sai dai a cewar Momee, Usman ya kan ce mata ba za a barta a gida ba, amma daga bisani kuma aka barta ta fara harkar fim din.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba