Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sheikh Lawan Triumph Ya Tonan Asirin Wasu Mutane Kan Abinda Davido Yayi

A Satinnan Ne Mawaki Kudu Da Ya Shuhura Davido Yayi Ya Dora Wata Waka Inda A Wakar Ake Walakanta Sallah Wadda Mu Musulmai Mukeyi A Matsayin Bautawa Allah (S W A) A Shafinsa Na Instagram

Saide Koda Da Wannan Bidiyan Ya Wallafa Ta A Shafinsa Musulmai Sun Fara Mayar Masa Da Martanin Kan Ya Sauke Wannan Bidiyan Domin Walakanchine Ga Sallah 


Inda Sanadiyyar Haka Yasa Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Yin Magana Kan Bidiyan Domin Walakanchine Da Akayi Ga Sallah

Saide A Yayin Da Gari Ya Kore Da Wannan Maganar Sheikh Lawan Triumph Ya Tonan Asirin Wasu Kan Abinda Davidan Yayi Kamar Yadda Zakuga A Cikin Bidiyan Kasa

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano