Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tirkashi Aisha Humaira tasa YanSanda Sun Cafke Matashin daya Zageta Lokacin Zabe Harda Yimasa Aski

Tirkashi Aisha Humaira tasa Yan Sanda Sun Cafke Matashin daya Zageta Lokacin Zabe Harda Yimasa Aski.

Aisha Humaira tasa an Cafke wani Matashi daya Zageta a Lokacin Zabe, Kamar dai yadda aka sani Jarumar Kannywood Aisha Ahmad idris ta fito ta wallafa wata faifan vedio a Shafukan ta na sada Zumunta a Lokacin da ake gab da gudanar da zabe a Nigeria.

Acikin Faifan bidiyon Jarumar ta bayyana cewa Kanawa Su fito Kwanso da Kwarkwata su zabi Nasir Yusuf gawuna a matsayin Gwamnan jahar Kano, Hakan yasa akayi mata ca inda mutane sukaita maida mata da raddi cewa ita da bama yar jahar kano ba amma Itace zata Nuna masu wanda zasu zaba.

Jarumar tasha zagi sosai daga wurin Kanawa Musamman ma matasa, Al'amarin da yasa har saida aka kusa bugunta a ranar da ta fito zata kada kuriarta a ranar zabe a jahar Kano.

A yanzu da komai ya lafa sai Mukaji labarin cewa jarumar tasa an damke daya daga cikin matasan da suka zageta a lokacin, bayan kama matashin da akayi yayi wa jamian tsaro bayani sannan kuma ya nuna matukar Nadamar sa akan abinda yayi.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba