Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tirkashi Kalli Yadda Tsohuwar JarumarKannyWood Abida Muhammad take Tikar rawa a TikTok

Tirkashi Kalli Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Abida Muhammad take Tikar rawa a TikTok.

An hango Toshuwar Jarumar Kannywood Abida Muhammad tana taka rawa a wata faifan data dora a Shafin ta na TikTok.

Tsohuwar Jarumar Kannywood Abida Muhammad wacce tana daya daga cikin Matan Kannywood da sukayi fice a Shekarun baya da suka gabata.

Jarumar tayi bankwana da harkar Finafinan Hausa ne bayan da tayi Aure Duk da cewa tunda tabar harkar fim har yau bata kara dawowa ba, amma an bayyana cewa Jarumar tayi rashin Mijinta Wanda hakan yasa ta sake yin aure a Karo na biyu, wasu kuma sun bayyana cewa Auren nata ne ya Mutu

Mutane da dama a yanzu sun fara mantawa da jarumar Kasancewar tunda tayi aure tabar Harkar fim, sai gashi an hango wani faifan bidiyon ta inda take taka rawa a Shafinta na TikTok.

Hakan yasa har wasu suka fara tambayar shin kodai auren nata Ya mutu ne duba da yadda Jarumar ta dage wajen taka rawa.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba