Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tofa Karanchi Samari A Nijeriya Tasa Wata Budurwa Ta Dawo Daga Amurka Domin Dauke Saurayinta

Wata ‘yar Najeriya da ke zaune a kasar Amurka, ta dawo Najeriya domin tafiya da saurayinta zuwa can. 
Budurwar ta bar saurayin nata a Najeriya a lokacin da ta koma Amurka, amma bayan da ta samu duniya, sai ta yanke shawarar dawowa domin tafiya da shi. 

An ce saurayin ya kasance yana ta fama da rayuwa ba tare da aikin yi ban a tsawon shekaru uku gabanin dawowar budurwar tasa daga Amurka. 

Deenayah ta ce dalilin da ya sa kawarta ta dawo ta tafi da saurayin nata shi ne saboda babu mazaje masu nagarta a inda take da zama, inda ta yi nuni da cewa yana da kyau a rika daraja mazajen Najeriya. 

Ta ce mazajen Najeriya na daga cikin mafiya nagarta a duk duniya, a saboda haka ya zama dole a rika daraja su. 

Wasu daga cikin masu amfani da Tuwita sun tofa albarkacin bakunansu dangane da wannan budurwa da ta tafi da saurayinta zuwa kasar Amurka kamar haka: 
@SonOfaBlacksmth ya ce: “Gobe kuma idan da zai yi tari za ku kira shi da mafi munin suna a duniya. Kafafen sada zumunta ke fada muku labaran banza dangane da kulla alakar aure. Ina fatan al'amura su daidaita a tsakaninsu." 

@chi_agozie7 ya ce: “Ta nema ba ta samu ba shi ne ta dawo wajensa” 

@HabeebahMore ta ce: "Zan dawo Najeriya in dauki saurayi na idan ya kasance yana kyautata mini." 

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba