Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Wani Matashi Yaje Ya Damfari Mata Sama Da Shida Da Cewar Zai Auresu Ya Gudu Da Wayoyinsu Har Sarka Gold

MATA IDON KU YA DAINA RUFEWA AKAN SAI KUN YI AURE DOLE 

Wato na jima banga dan air irin gayennan ba, mata kusan 10 duk ya kwacewa wayoyi da zobinan gwal da zummar zai aure su, kuma har iyayansu ya ke nema ya gana da su duk a salon yaudararar zai aure su, ya kwace musu wayoyinsu.

Duk da cewa gayennan ya kware a yaudara da cin amana sa ha'inci, amma su ma matan akwai sakaci kamar yadda mu ke fada, damuwa akan sai sun yi aure ya sa har suka hada iyayansu da wani da ba su gama sanin waye shi ba, ba su yi bincike alkansa ba, amma har sun amince za su aure shi.

Tabbas akwai damuwa ga mace da lokacin auranta ya yi bata samu ta yi ba, amma ku sani da muguwar rawa gwara kin tashi, irin wadannan ke saka zawarawa na kara yawa a society din mu, don ku sun aure ki kwana biyu za su sako ki.

Allah ya kawowa yayanmu da kannenmu.

Yanmawatansu da zawarawansu mazaje na gari da za su rike su da amana har karshen rayuwarsu amin.Irin su Saifullahi kuma Allah ya kara tona musu asiri, kuma abun mamaki bayan rashin tsoron Allah a tattare da su ba sa tunanin za a yiwa kannensu da yayyansu da iyayansu da 'ya'yansu irin wannan abun da suke yiwa 'ya'yan wasu, kai Allah dai ya shiryemu, amma don Allah matanmu ku kara wayewa akan irin wadannan mayaudaran.

Kamar Yadda Fauziyya D Sulaiman Ta Wallafa Kalli Bidiyan Anan Kasa

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba