Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Jarumar Momme Gombe Ta Girgiza Kan Tambayoyin Da Hadiza Gabon Tayi Mata

Kamar Yadda Kuka Sani Hadiza Aliyu Gabon Ta Fidda Wani Sabon Salo A YouTube Inda Take Kiran Jaruman Kannywood Da Mutane Da Suka Shahara Domin Yi Musu Tambayi Da Bada Amsa Akan Abubuwan Da Mutane Gari Ke Fada Akansu

Hakan Yasa Ta Gayyaci Momme Gombe Domin Yi Mata Tambayoyi Kamar Haka

-Wata Jarumar Ce Take Burgeta Kafin Shigowar Masana'antar Kannywood
-Wata Jaruma Take Kwaikwaya
-Mai Ya Hada Ta Da Mijinta
-Aurenta Nawa
-Shin Da Gaske Tana Da 'Ya
-Wa Shigo Da Ita Masana'antar Kannywood
-Miye Alakarta Da Hamisu Breaker
-Wane Jarumi Tafi So A Hadasu Fin
-Shin Da Gaske Suna Soyayya Da Ramadan Both
 Da Dai Sauran Tambayoyi Inda Momme Gombe Ta Amsa Tambayoyin Kamar Yadda In Kun Dannan Kan PLay Din Kasa Zai Kaiku Har Bidiyan Yadda Akayi Tattaunawar Da Ita


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba