Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Matashi Yayi Tattaki Da Jihar Katsina Zuwa Kano Don Ganawa Da Matashiyar Da Tayi Alkawarin Bawa Duk Wadda Zai Aurenta Miliya 50

SO GAMÒN JINI: Wani Matashi Ya Fara Tattaki Daga Jihar Katsina Zuwa Kanó Domin Némań Iziniń Ganawa Da Matashiyar Nań Da Ta Yi Alƙawarin Ba Da Kyautar Gida, Mota Da Jarin Miliyan 50 Ga Wanda Ya Ce Ya Na Sonta Da Aure
Rahotannin da mu ke samu yanzu haka na bayyana cewa wani matashi mai suna Babangida Alolo Ƴandoma ya fara tattaki a ƙafa daga Katsina zuwa Kano domin ya nemi soyayyar kyakykyawar bubudurwar nań wacce ta yi alƙawarin ba da kyautar gida, mota, da jarin Miliyan 50 ga duk wanda ya ce ya na sonta zai aure ta.

Matashin ya tabbatar da cewa ba neman kuɗi da gida da motar ne za su sa ya je gun matashiyar ba, zai je ne domin bayyana mata soyayyarsa da ya ke yi mata domin Allah idan ta gan shi ya yi mata to ya yarda ko da gobe ne a ɗaura musu aure zai yi komai da kansa.

Yanzu haka dai an ce matashin ya fara tattakin daga Jihar Katsina zai je Kano domin ya gana da kyakykyawar budurwar ya gan ta ta gan shi Ido da Ido idan har ta ga ya yi mata to shi ya yarda zai aure ta domin so da ƙauna kawai.

Mè zakù cè?

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba