Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Zan Ba Duk Namijin Da Ya Aureni Gida, Mota Ma Miliyan 50 Amma Da Sharadin Ba Kishiya, Matashiyar Budurwa

Wata kyakkyawar budurwa yar arewa ta nuna aniyarta na son shiga daga ciki inda ta fito dandalin soshiyal midiya domin tallata kanta
Domin karfafawa maza gwiwar neman aurenta, matashiyar ta yi alkawarin baiwa duk wanda ya yi nasarar samunta gida, mota da kuma kudi har naira miliyan 50.
Sai dai kuma ta gindaya sharadi guda cewa duk namijin da ya aureta ba zai yi mata kishiya ba. 

Har ila yau, a wata hira da aka yi da matashiyar domin tabbatar da ko da gaske take, ta jadadda maganar tata, inda ta ce tuni maza suka fara aiko da sakonni domin shiga sahun manemanta 

Ta kuma bayyana cewa zuwa nan da yan kwanaki za a gama tantance su sannan za a sanar da wanda ya yi nasara da zaran an kammala.

Kalli bidiyonta a kasa: 

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba