Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Zan bawa Indara Dubu 100 Mal. Ali Na Kwana Casa’in – Yan Tiktok Mahaukata ne Nafisa Ishaq

A cikin satin nan da muke shirin bankwana dashi ne wani batu wanda ya dinga daukar hankalin mutane wanda wani matashi yake bayyana cewa a wata hira da akayi dashi a gidan Radio inda yake cewa "Yan Tiktok yayan sane kuma yan tashe ne" 

Wannan maganar da Indara ya fada ta matukar tada kura musamman a dandalin Tiktok wanda wanda suke ganin gansu a matsayin Celebrities a dandalin sunfi kowa zin zafin abin hakan yasa suka dinga maida martani kan kalaman nasa

"Mal Ali na kwana casa in ya bayyana cewa kalmar tashe da Indara yayi amfani da ita ya fadawa yan Tiktok din ya daraja kalamar saboda akwai yarinta a Tiktok, da yawa daga cikin Tiktok anayin sambo cikin aminci saboda wasu matan suna saka filter wadda take kara musu kyau wanda a zahiri kuma ba haka suke ba, sannan kuma da yawa daga cikin abubuwan da ake a tiktok shine Tone tonen asiri da zage zage"

Daya daga cikin yan tikok Nafisa Ishaq ta atbbatar da cewa abinda indara ya fada shine abinda akeyi a tiktok domin kuwa tashen akeyi ai yayi musu ma da kauna daya sanima yace mahaukata ne a tiktok mafi akasarinsu dalilin kuwa shine babu sunan wanda ya kira 


Nafisa Ishaq ta tabbatar da cewa babu celebrity a titok dalilin kuwa shine wanda yake da Follers 10k Idan yayi wani abun bajinta sai kaga gaba daya ya dauki zuga an dena kallanka an koma ana kallanshi


Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba