Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abubuwan Da Suke Hana Mata Haihuwa Da Ya Kamata Mutane Su San Su

Amma ga guda uku masu muhimmanci za mu yi bayaninsu: dakuma magani da yadace

1 ZAFIN MAHAIFA :Wannan matsala idan yai yawa a cikin mahaifa yana iya sanya maniyyi idan ya shiga ciki sai zafin yai masa yawa sai ya rube, domin maniyyi yana kasancewa a cikin mahaifa kwana arba'in kamar yadda ya tabbata cikin hadisi Manzon Allah (S.A.W) yace:

"Hakika dayanku ana hada halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba'in yana digon maniyyi.

sannan ya koma gudan jini misalin kwana arbair sannan ya koma tsoka kwana arba'in". sadaka Rasulullahi (S.A.W).

ldan maniyyi ya shiga cikin mahaifa wannan zafin madaidaici shi zai fara dukan maniyyi sai ya fara zarna kamar jini- jini zuwa kwana arba'in sai ya daskare ya zam soka ldan mahaifar mace tana da zafi da yawa kafin kwana arba'in sai zafin yaiwa wannan maniyyin yawa sai ya rube. Kaga ciki ba zai samu ba.
ALAMOMIN WANNAN CUTA TA ZAFIN MAHAIFA ITA CE:

1-Ciwon mara mai daurewa
2- Wasan al'ada
3. Ganin jinı dunkule-dunkule lokacin al'ada.

Shine wani aljani da yake iya aurar budurwa ko matar aure. Yana hana budurwa aure. Ita kuma matar aure ya hanata haihuwa ko hanata zaman lafiya da mij.

Alamunsa sun hada da:

1- Mafarkin jariral.
2- Mafarkin wani na saduwa dake.
3- Bacin rai Da faduwar gaba.
4- Mafarkin ruwa
5- Yawan ciwon kqi
6- Jin motsi a ciki iji kamar kina da ciki, sai an yi (Scanning) ace miki babu komai a ciki.
7 Idan budurwace da maganar aurenta ya taso sai ya lalace.

8- yawan Damuwa da rama ko Kiba mara misali Wannan sune kadan daga cikin alamun Namijin dare Inna matan dasuke fama da rashin haihuwa kuma Kuna ganin wannan alamomin to kuyi gaggawan neman magani.

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba